¡Desconecta con la aplicación Player FM !
Irin kulawar da ya kamata iyaye su bai wa ƴaƴansu a yanayi na hunturu
Manage episode 454618789 series 1003873
Shirin lafiya jari ce a wannan makon ya yi duba ne kan cutukan da ke barazana a lokacin sanyi, baya ga shawarwari kan yadda iyaye za su kula da lafiyar yaransu a irin wannan lokaci, musamman ganin cewa yaran ne sanyi ya fi yiwa illa fiye da manya.
Dai dai lokacin da iskar hunturu ta fara kaɗawa a sassan jamhuriyar Nijar, jihar Difffa na sahun jihohin da wannan matsala ke tsananta matuka ta yadda a kowacce shekara ake ganin tarin waɗanda sanyi kan yiwa lafiyarsu illa.
Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Azima Bashir Aminu.......
22 episodios

Todos los episodios
×Bienvenido a Player FM!
Player FM está escaneando la web en busca de podcasts de alta calidad para que los disfrutes en este momento. Es la mejor aplicación de podcast y funciona en Android, iPhone y la web. Regístrate para sincronizar suscripciones a través de dispositivos.