Jari público
[search 0]
Más
Download the App!
show episodes
 
Shirin Lafiya Jari ce na tattaunawa da likitoci da mahukunta a game da kiyon lafiyar jama’a, sanin sabbin magunguna da binciken kimiya ya samar. Ana gabatar da shirin a ranar Littinin da hantsi, tare da maimaici a ranar Jumma'a da safe.
  continue reading
 
محتوى مرئي ومسموع ومقروء يسلط الضوء على فرص جودة الحياة في السعودية، وينمي التواصل والعلاقات ويسعى لإبراز القيم العربية | نسلط الضوء على #جودة_الحياة🌴
  continue reading
 
Artwork
 
”Haluan olla rehellinen ja sen hinta on halu tunnistaa ja syleillä pelkojaan. Olen välillä silkkaa pelkuruuttani vaihtanut itsekunnioitukseni suosioon. Olen joskus vaiennut olennaisesta. Ihmisen mieli on eteenpäin. Täyttymyksen ehto on edistys. Ja yhä syvemmin uskon, että edistys ei ole mielekästä ilman sivistystä. Tällä tiellä me kohtaamme."
  continue reading
 
Jariz Arizmendi se describe como un comunicólogo de profesión, actor por pasión, fotógrafo por diversión, pero lo más importante, servidor y speaker por amor. Él cree que “EL AMOR SIEMPRE DEJARÁ HUELLA”, para él, EL AMOR ES DIOS.
  continue reading
 
This is a commentary of current events. This is also a safe place for anyone to come and talk. I have been hailed for years as a (unofficial) therapist, comedian, and political analyst of sorts. SO... I finally decided to share my intellect with the world.
  continue reading
 
In diesem Podcast erfährt ihr die neusten Ergebnisse der Bundesliga, es gibt immer einen Spieler den wir euch vorstellen, zweite und dritte Liga gibt es jeweils die ersten 4 Bis 5 Tabellenplätze Youtube Kanal: https://m.youtube.com/@jano866 Support this podcast: https://podcasters.spotify.com/pod/show/jari8joell/support
  continue reading
 
Tätä podcastia tehdään Atlantilta! Palomies Jari Saario soutaa ensimmäisenä ihmisenä maailmassa Atlantin yli ja takaisin menopaluuna. Matkan Saario tekee yksin, ennätysvauhtia sekä rikkoen samalla yhteensä kolme maailmanennätystä. Jussi Ridanpään houstaamassa podcastissa tulemme kuulemaan satelliittipuhelimen välityksellä tilannepäivityksiä sekä Saarion fiiliksiä, ajatuksia ja kokemuksia maailman ääristä aina kun Atlantin valtameri sen mahdollistaa. Matka alkaa Portugalin Lagosista kohti Flo ...
  continue reading
 
What’s your financial pulse? Join FIT Advisors for a semi-monthly checkup appointment as we discuss the many facets of financial well-being - from foundational money management to the unique personal finance scenarios of physicians and business owners. CERTIFIED FINANCIAL PLANNER(TM) and CPA Anjali brings you in-depth conversations with field experts that reflect FIT Advisors’ commitment to inclusiveness and fresh voices in the world of finance. Together, Anjali and her guests cover all the ...
  continue reading
 
Artwork
 
Wie hebben meer zien veranderen dan de alleroudsten onder ons? In 'De 100-jarige' van de Volkskrant hoor je elke aflevering het verhaal van een eeuweling. Ze zijn opgegroeid in een compleet andere wereld, zonder tv, computer en sushibezorgers. Wat kunnen we van hen leren? Voor de Volkskrant interviewde Marjon Bolwijn al meer dan honderd 100-jarigen en voor deze podcast spreekt zij een aantal van hen opnieuw. Presentatie en interviews: Marjon Bolwijn Montage: Julia van Alem Redactie: Julia va ...
  continue reading
 
In deze Weerribben Wieden Podcast gaat Erik Driessen in gesprek met stadsgids Sierd Tilma. Sierd verteld over het ontzet van Steenwijk tijdens de 80-jarige oorlog. Steenwijk was in de 16e eeuw het toneel van hevige gevechten. Steenwijk was gebouwd op een strategische plek en werd gezien als de poort naar het Noorden.
  continue reading
 
Loading …
show series
 
Shirin lafiya jari ce na wannan mako ya mayar da hankali ne kan yadda lokacin sanyi ko kuma hunturu kan zo da wasu keɓantattu ko kuma tayar da wasu kwantattun cutuka. Nau’ikan cutukan da suke barazana ko kuma tashi a irin wannan lokaci na hunturu sun ƙunshi mura ko tari, ko ciwon hakori baya ga saɓar fata kana yawan fitsari ko cutuka masu alaƙa da …
  continue reading
 
Shirin lafiya jari ce a wannan makon ya mayar da hankali kan ta’azzarar cutar Tamowa ko kuma rashin sinadaran abinci mai gina jiki da ke addabar ƙananan yara a Najeriya, a wani yanayi da asusun UNICEF ke cewa duk yaro 1 cikin 3 na fama da matsalar ƙarancin abinci a ƙasar, wanda ke wakiltar kashi 37 cikin 100 na yawan yaran ƙasar ko kuma adadin yara…
  continue reading
 
Shirin lafiya jari ce a wannan makon ya yi duba ne kan cutukan da ke barazana a lokacin sanyi, baya ga shawarwari kan yadda iyaye za su kula da lafiyar yaransu a irin wannan lokaci, musamman ganin cewa yaran ne sanyi ya fi yiwa illa fiye da manya. Dai dai lokacin da iskar hunturu ta fara kaɗawa a sassan jamhuriyar Nijar, jihar Difffa na sahun jihoh…
  continue reading
 
Shirin Lafiya Jari ce tare da Azima Bashir Aminu a wannan makon ya mayar da hankali kan yadda cutar Cancer ko kuma Daji ko Najeriya ke ta'azzara a Najeriya a wani yanayi da ake da ƙarancin wayar da kai kan cutar duk kuwa da illar da ta ke ci gaba da yiwa jama'a. Hankulan masana a ɓangaren kiwon lafiya ya tashi ne matuƙa bayan hasashen da ke nuna yi…
  continue reading
 
Shirin Lafiya Jari ce a wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya mayar da hankali kan matsalar mace-macen mata masu juna biyu da jarirai walau a lokacin haihuwa ko kuma goyon ciki, matsalar da ke tsananin ta'azzara a Jamhuriyyar Nijar bayan da alƙaluma suka nuna yadda matsalar ke kwan-gaba-kwan-baya sakamakon dawowarta a baya-bayan nan bayan daƙi…
  continue reading
 
Shirin Lafiya Jari ce a wannan makon ya nazarci yawaitar mace-macen kwab-ɗaya ko kuma mutuwar fuju’a da ake ganin ta’azzararsu a wannan lokaci musamman a sassan Najeriya a wani yanayi da matsi ko kuma tsadar rayuwa ke ci gaba da galabaitar da jama’a. Dai dai lokacin da masana ke alaƙanta wannan matsala ta mutuwar far ɗaya da wasu kwantattun cutuka …
  continue reading
 
A wannan makon shirin Lafiya Jari ce tare da Azima Bashir Aminu ya mayar da hankali kan wani gargaɗin masana game da illar hayaƙi ga lafiyar jama’a a wani yanayi da masanan ke ganin mazauna garuruwa irin Kano da Sokoto da Kwara baya ga kaso mai yawa na jihohin arewacin Najeriya na cikin haɗarin kamuwa da cutukan masu alaƙa da numfashi sakamakon yad…
  continue reading
 
Shirin Lafiya Jari ce a wannan makon ya mayar da hankali kan matsalar damuwa mai dankwafarwa ko tsananin damuwa da ake kira Depression, cutar da ake ganin ta’azzararta a baya-bayan nan tsakanin ƙasashe masu tasowa musamman waɗanda ke fama da matsi ko kuma ƙuncin rayuwa. Wasu bayanan ƙwararru yayin bikin ranar lafiyar ƙwaƙwalwa da ya gudana a farkon…
  continue reading
 
Shirin Lafiya Jari ce a wannan makon yayi duba ne kan ƙalubalen da fannin lafiya ke fuskanta na yadda ake gani a halin yanzu jama’a ke tsoro ko kuma kaucewa gwaje-gwajen lafiya ciki kuwa da har da wajibi da suka ƙunshi hawajini da nau’in jini ko kuma rukuninsa duk kuwa da muhimmancin hakan ga lafiyarsu. A baya-bayan nan bincike ya gano yadda jama’a…
  continue reading
 
Shirin lafiya jari ce a wannan makon ya mayar da hankali ne game da matsalar zuƙar taba sigari a cikin al'umma saɓanin wasu keɓantattun wurare da doka ta tanada. Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta ce a duk shekara sama da mutane miliyan 8 ne ke mutuwa sanadiyar shakar hayakin taba sigari kuma daga cikin wancan adadi, akwai sama da yara dubu 65 waɗanda…
  continue reading
 
Shirin lafiya jari ce a wannan makon ya mayar da hankali kan yadda ake ganin ƙaruwar masu fama da cutar amasonin jini, ko Sickler ko kuma Emasi, batun da ke da alaƙa ta kai tsaye da auratayyar da ake yi tsakanin masu nau’ikan jinin da masana ke gargaɗi kan illar da hakan ke da shi ga ƴaƴan da za su haifa. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken…
  continue reading
 
A wannan makon shirin ya mayar da hankali ne kan abubuwan da ke haddasa cutar koda, la'akari da yadda cutar ke tsananta a wannan lokaci musamman a kasashe irin Najeriya, sabanin a lokutan baya da ba kasafai ake ganinta ba, baya ga karancin wuraren wankin kodar da ake fama dasu wato dialysis centers a turance. Wani bincike na baya-bayan nan na nuni …
  continue reading
 
A wannan mako shirin zai mayar da hankali game da cuta ko kuma ‘‘lalurar katsewar Laka’’ wato Spinal cord Injury, lalurar da a baya-bayan nan alƙaluma ke nuna yawaitar masu fama da ita a sassan Najeriya, walau sakamakon haɗarin mota ko rikici dama sauran dalilai. Yayin bikin ranar wayar da kai game da lalurar ta Laka da ke gudana a kowanne wata na …
  continue reading
 
A wannan makon shirin zai mayar da hankali kan cutar borin gishiri ko kuma kumburin da mata ke fama da ita yayin da suke da dauke da juna biyu, wacce kuma a lokuta da dama kan haddasa asarar rayuka. Wannan cuta a Jamhuriyar Nijar na daga cikin wacce ke ciwa hukumomi tuwo a kwarya ganin yadda mata sama da dari biyar da 30 cikin kowace mace dubu daya…
  continue reading
 
A wannan makon shirin zai mayar da hankali kan ƙaruwar ƙananan yaran da ke fama da cutar yunwa ko kuma Tamowa a yankunan da ke fama da ƙarancin abinci, cikinsu kuwa har da Nijar, ƙasar da alƙaluman 2021 ke cewa akwai ƙananan yara ƴan ƙasa da shekaru 5 akalla miliyan 1 da dubu 800 da ke fama da rashin abinci mai gina jiki. A baya-bayan nan anga ƙaru…
  continue reading
 
Jari Sarasvuo podcastin 2. kauden avausjaksossa puhutaan pyytämisestä ja pakottamisesta. Vaativaa, vaikeaa ja epätodennäköistä muutosta tehdessä hyvin haastavat tavoitteet ja niiden pakottava toteuttaminen on huono yhdistelmä. Jos vaatimasi muutos edellyttää suurta kehitysloikkaa, muutos ei todennäköisesti onnistu – tavoittelet suurta edistystä, ku…
  continue reading
 
Shirin 'Lafiya Jari Ce' na wannan makon zai mayar da hankalli ne a kan gargaɗin da hukumar kiyaye ingancin abinci da magunguna a Najeriya, wato NAFDAC ta yi a kan hatsarin da ke tattare da amfani da maganin kashe ƙwari na Sniper a wajen adana kayan abinci domin kare su daga ƙwari. NAFDACdai ta jaddada haramcin da ta yi a kan amfani da wannan magani…
  continue reading
 
Shirin 'Lafiya Jari Ce' na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya tattauna ne kan tasarin nau'ukan abinci da akan ƙirkira a ɗakunan bincike wadanda ake kira Synthetic foods a turance, domin nazari kan illolinsu ko kuma akasi ga lafiyar jama'a, duba da yadda nau'ukan abinci da nomansu akayi ba ko kiwo ke samun ƙarbuwa a wasu kasashen duniya.…
  continue reading
 
Shirin Lafiya Jari ce na wannan mako ya duba kan yadda mata ke yin tiyatar gyaran jiki ko sauya sura wato Cosmetics Surgery, wacce a yanzu mata da dama suka runguma, duk kuwa da yadda likitocin ke ganin hakan na da illa ga lafiyarsu. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Azima Bashir Aminu......…
  continue reading
 
Jari Sarasvuo podcastin kauden päätösjaksossa puhutaan kostamisesta, katkeruudesta ja anteeksiannosta.Ihmisellä on perusluonteinen tarve kokea sosiaalinen maailmamme vakaaksi ja oikeudenmukaiseksi. Siksi hyvästä teosta on seurattava hyvä teko, pahasta paha. Kosto ei kuitenkaan ole oikeasti suloinen – monin tutkimuksin on osoitettu, että kostajat vo…
  continue reading
 
Loading …

Guia de referencia rapida